EDITOR 1

Assault

ADAMAWA: AN KAMA JAMI’IN ’YAN SANDA KAN ZARGIN CIN ZARAFIN YARINYA ’YAR SHEKARU 14

Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta samu rahoton zargin cin zarafin yarinya ’yar shekara 14 a Karamar hukumar Guyuk, inda

Read More
Assault

Kisan Sheikh Masussuka: Kungiyar Ansaru Ta Dauki Alhaki – Barista Bulama Bukarti

Kungiyar mayaka ta Ansaru wadda ke alaka da kungiyar Al-Qaeda ta dauki alhakin kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Masussuka, a gidansa

Read More
Uncategorized

Adamawa: ‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Kai

  Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta sanar da kama wani mutum mai suna James Gambo, bisa zarginsa da hannu a kisan Faisal

Read More
Amnesty

Borno; Amnesty International Tayi Allah Wadai Da Kisan Matashi a Wurin Maulud

Amnesty International ta bukaci hukumomin Najeriya su gaggauta gudanar da cikakken bincike kan zargin kisan gilla da aka yi wa wani matashi mai

Read More
HAUSA

EFCC ta Gurfanar ta Wani Mutum kan Zargin Damfarar Sama da Naira Miliyan 13 a  Maiduguri

  Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Ta’annati ta Ƙasa (EFCC),shiyyar  Maiduguri, ta gurfanar da wani mutum mai suna Gambo Mohammed

Read More
HAUSA

Abuja: Kotu Ta Yankewa Tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman Hukunci

Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, ya shiga hannu bayan da wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta same shi da laifin

Read More
HAUSA

Gombe: Kotu a Gombe ta Yankewa Alƙalin Majistire Hukunci kan Karɓar Cin Hanci

  Babbar Kotun Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a H.H. Kereng, ta yanke wa wani alƙalin kotun majistare, Mohammad Suleiman Kumo, hukuncin ɗaurin

Read More
HAUSA

Kano: NDLEA Ta Bankado Wasu Koguna Da Dilolin Kwaya Suke Amfani Da su A Unguwar Rimin Kebe

  Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), shiyyar Kano ta gano tare da fara rushe wasu koguna da hanyoyin

Read More
HAUSA

Kano: Babbar Kotun Jiha ta Yankewa Wani Matsashi Hukuncin Kisa

  Babbar Kotun Jihar Kano dake zamanta a Bompai karkashin jagorancin Mai Shari’a Zuwaira Yusuf ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan

Read More
HAUSA

Kano: kotun Majistire a Jihar Kano ta Bada Belin Matasan da Ake Zargi da Cin Mutuncin Sheikh Umar Sani Fagge.

  Kotun majistire mai lamba 53 dake zaman ta a Normansland karkashin jagorancin mai shari’a Mustapha Sa’ad Datti, ta bada belin uku daga

Read More