ADAMAWA: AN KAMA JAMI’IN ’YAN SANDA KAN ZARGIN CIN ZARAFIN YARINYA ’YAR SHEKARU 14
Rundunar ’yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta samu rahoton zargin cin zarafin yarinya ’yar shekara 14 a Karamar hukumar Guyuk, inda ake zargin wani jami’in ’yan sanda mai aiki da hannu a lamarin. Crime Detail ta rawaito cewa wannan na cikin sanarwar da Mai magana yaqun rundunar, Yahaya Nguroje ya fitar, inda yace
