HAUSA

HAUSA

HAUSA

Abuja: Kotu Ta Yankewa Tsohon Ministan Lantarki Saleh Mamman Hukunci

Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, ya shiga hannu bayan da wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta same shi da laifin almundahanar kudade har Naira biliyan 33.8. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ne karkashin mai shari’a James Omotosho naa ranar Alhamis, 7 ga Mayu, 2026 ya yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki,

Read More
HAUSA

Gombe: Kotu a Gombe ta Yankewa Alƙalin Majistire Hukunci kan Karɓar Cin Hanci

  Babbar Kotun Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a H.H. Kereng, ta yanke wa wani alƙalin kotun majistare, Mohammad Suleiman Kumo, hukuncin ɗaurin shekara biyu da watanni shida a gidan yari ko zabin tarar Naira 500,000 bisa samunsa da laifin karɓar cin hanci. An fara gurfanar da Kumo a ranar 3 ga Disamba, 2025, kan

Read More
HAUSA

Kano: NDLEA Ta Bankado Wasu Koguna Da Dilolin Kwaya Suke Amfani Da su A Unguwar Rimin Kebe

  Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA), shiyyar Kano ta gano tare da fara rushe wasu koguna da hanyoyin karkashin ƙasa da ake amfani da su wajen shan da fataucin miyagun ƙwayoyi a yankin Rimin Kebe dake karamar hukumar Ungogo. Tun fari dai jami’an hukumar sun gudanar da wani samame ne

Read More
HAUSA

Kano: Babbar Kotun Jiha ta Yankewa Wani Matsashi Hukuncin Kisa

  Babbar Kotun Jihar Kano dake zamanta a Bompai karkashin jagorancin Mai Shari’a Zuwaira Yusuf ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya akan wani matashi mai suna  Abdulaziz Umar mazaunin Unguwar Fagge a Jihar Kano bayan samun sa laifin kashe Mubarak Salisu lokacin da suke korarin karbe masa waya aka titin race course dake Nassarawa

Read More
HAUSA

Kano: kotun Majistire a Jihar Kano ta Bada Belin Matasan da Ake Zargi da Cin Mutuncin Sheikh Umar Sani Fagge.

  Kotun majistire mai lamba 53 dake zaman ta a Normansland karkashin jagorancin mai shari’a Mustapha Sa’ad Datti, ta bada belin uku daga cikin matasan nan da aka hango su a fefan bidiyon da ya karade shafukan sada zumunta da zargin cin mutuncin fitattacan malaman addinin musulmci Sheik Umar Sani Fagge. Matasan da ‘yan sanda

Read More
HAUSA

Kano: Rundunar ‘Yan Sanda Zata Fara Bikin Ranar ‘Yan Sanda Ta Kasa, 2026

Yayin da ake tunkarar bikin ranar ‘Yan sanda ta kasa na 2026 mai taken “Haɗin Kai Da Gina Al’umma”. Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta shirya gudanar da wasu ayyuka na hulɗa da jama’a domin ƙarfafa dangantaka tsakaninta  da mutanen gari. Taken bana yana nuna muhimmancin haɗin kai tsakanin ‘yan sanda da al’umma wajen

Read More
HAUSA

Kungiyar Lauyoyin Gwamnatin Kano Zasu Tsunduma Yajin Aiki

Lauyoyin gwamnatin jahar kano na ma,aikatar sharia (ministry of justice kano state )sun shirya shiga yajin aikin sai baba ta gani. Shugaban kungiyar lauyoyin barrister Abdullahi Aminu Shamsu ne ya bayyana hakan ga manema labarai. Barrister Shamsu ya bayyana cewar sun zartas da shawarar tafiya yajin aikin ne sakamakon rashin biyan su wasu hakkokinsu da

Read More
HAUSA

An Bayar Da Belin Sheikh Makwarari Akan Kudi Naira Miliyan Ashirin

Kotun Majistri da ke zaman ta Kano ta ba da belin Malam Ibrahim Isa Makwarari kan  kudi Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin mallakar takardun filaye na bogi. Arewa Updates ta rawaito cewa, ana zargin Malam Ibrahim Isa Makwarari da samun takardun fili guda biyu da ake zargin na bogi ne, waɗanda

Read More
HAUSA

Kano:Kotu Ta Sallami Matar Da Tsohon Mijin Ta Ya Zarge Ta Da Hadin Baki Don Yi Masa Fashi

  Tunda fari dai an gurfanar da Usaina Sani da kuma Khadija Sani wadda itace tsohuwar matar Abubakar Abdullahi bisa zargin hadin baki domin aikata laifi da fashi da makami, bayan karanto musu laifin sun musanta, inda lauyar gwamnati mai gabatar da Kara Barista Zainab B Aliyu ta roki kotu ta basu wata rana domin

Read More
HAUSA

Kano: Babbar Kotun Jiha Ta Wanke Matar Da Aka Zarga Da Kashe Kishiyarta

Babbar kotun Jiha a kano karkashin mai shari`ah Zuwairah Yusuf ta wanke, tare da sallamar wata matar Aure mai Suna Fatima Dahiru wadda aka zarga da kashe Kishiyar ta marigayiya Wasila Yusuf. Fatima dake zaman Aure a Unguwar Farawa, dake yankin karamar Hukumar Kumbotso a nan kano, an gurfanar da ita a kotu ne, da

Read More