HAUSA

HAUSA

HAUSA

Tsanyawa: An Bude Ofishin Kano State Neighborhood Watch

    Karamar Hukumar Tsanyawa ta buɗe sabon ofishin rundunar tsaro, ta Kano State Neighborhood Watch, domin ƙarfafa tsaro da rage aikata laifuka a yankin. Wannan na cikin sanarwar da jami’in tsare-tsaren Shugaban karamar hukumar, Abubakar Mai Daraja Yan’awaki, ya fitar. wadda  ta ce Shugaban karamar hukumar Tsanyawa, Abdullahi Ishaq Yan’awaki, ne ya jagoranci taron

Read More
HAUSA

Kwamishinan Shari’ah Na Kano: Zamu Ci gaba da Tabbatar da Adalci a Sha’anin Shari’ah

Kwmaishinan Shari`ah na Jihar kano, Barrister Abdulkarim Kabiru Maude, SAN ya halarci taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki, a harkar Shari`ah da harkokin hakkin Dan`adam, wanda Kungiyar Lauyoyi ta kasa a nan kano,reshen Ungogo ta shirya wanda ya gabata a litinin din nan 12/1/2026. Taron wanda ya gudana a harabar Babbar kotun Jiha a

Read More