Borno; Amnesty International Tayi Allah Wadai Da Kisan Matashi a Wurin Maulud
Amnesty International ta bukaci hukumomin Najeriya su gaggauta gudanar da cikakken bincike kan zargin kisan gilla da aka yi wa wani matashi mai shekaru 15 zuwa 16, Umar Muhammad, wanda aka fi sani da Gajiye a yayin taron Maulidi da aka gudanar a Banki, karamar hukumar Bama ta jihar Borno. Rahotanni sun ce wani jami’in
