Adamawa: ‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Kisan Kai
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Adamawa ta sanar da kama wani mutum mai suna James Gambo, bisa zarginsa da hannu a kisan Faisal Usman a yankin Wuro Jibril da ke Karamar Hukumar Mubi ta Kudu. Lamarin ya faru ne a ranar 21 ga Oktoba, 2026, bayan da ake zargin James Gambo ya samu sabani da
