Kwamishinan Shari’ah Na Kano: Zamu Ci gaba da Tabbatar da Adalci a Sha’anin Shari’ah
Kwmaishinan Shari`ah na Jihar kano, Barrister Abdulkarim Kabiru Maude, SAN ya halarci taron tattaunawa na masu ruwa da tsaki, a harkar Shari`ah da harkokin hakkin Dan`adam, wanda Kungiyar Lauyoyi ta kasa a nan kano,reshen Ungogo ta shirya wanda ya gabata a litinin din nan 12/1/2026. Taron wanda ya gudana a harabar Babbar kotun Jiha a
