Kano: Rundunar ‘Yan Sanda Zata Fara Bikin Ranar ‘Yan Sanda Ta Kasa, 2026
Yayin da ake tunkarar bikin ranar ‘Yan sanda ta kasa na 2026 mai taken “Haɗin Kai Da Gina Al’umma”. Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta shirya gudanar da wasu ayyuka na hulɗa da jama’a domin ƙarfafa dangantaka tsakaninta da mutanen gari. Taken bana yana nuna muhimmancin haɗin kai tsakanin ‘yan sanda da al’umma wajen
